Tuesday, January 13, 2026
29 C
Abuja

Kawar Ya tace by Sumayya A shehu

Kwance take saman wani makekin gado mai Kyau tana rerah kuka mai ban tausayi kamar ranta zai fita…

Takun da taji ne kamar za’a shigo wajan ta yasa ta k’ara karfin kukan da takeyi a hankali ya bud’e kofan ya shigo…

Ya kifeta da ido yana kallon ta a zuciyar shi na zafi saboda kuksn nata Jin shi yake kamar ana soka mai mashi a zuciya…

A hankali ya tako zuwa gare ta Yana hawa kan gadon, ta zabura ta mike kamar wata zararriya…

Sai kuma ta kuma fashewa da kuka ta dur kusa gaban sa ta hade hannayen ta waje daya tana cewa….

“Daddy dan Allah ka kyale Ni nayi rayuwata pls”

Tana fadin “Daddy Ni fa ‘yar kace kada kayi min haka” Daddy ta fashe da kuka mai ban tausayi shikon…

Yana kallon ta tana kuka ji yake kamar ransa zai fita don duk duniya baya son jin kukan mace…

Balle ma na masoyiyar shi Koda ma abinda yake ma gudu kuma dai Babu yadda zaiyi da hukuncin ubangiji….

Yana cikin tinanin yaji Abu ya fadi daf, da sauri yaza bura yaga ko miye Ashe ita ce ta fadi sumammiya…

Hankalin shi ya tashi sosai da sauri ya k’arasu wajan ta Yana girgiza ta Amma yaji ko motsi Bata yi…

Jikin shi na karkarwa ya dauko ruwa ya shafa Mata Nan take tayi ajiyar zuciya shi kuma Yana ta fadin….

“Alhmdllh” tana dawo wa haiyacin ta ta zabura daga jikin shi a hankali ya fara magana yadda zata jishi…

“Fateema kiyi hakuri Wallahi bayin Kai na bane Allah ya riga ya rubuta sai na aure ki”

Ai kowa bai garasa ba ta kuma fashewa da kuka yana Bata hakuri Amma kamar ma Bata San da mutum a wajan ba….

Hot this week

Kazar Kwanci By Rufaida Omar

Kazar Kwanci By Rufaida Omar *1)*  " Mairamu! Mairamu!!" Matar dake zaune...

KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg

KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg Rahma Kabir:...

RUGUNTUSUMI Book 2 Compelet

RUGUNTSUMI Book 2 part 1 Rubuta labari Abdul’aziz Sani Madakin Gini Ɗaukar Nauyi Mansur...

GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2

GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2            ".............ya fada soyayya?,yana...

Gudun Kaddara na Huguma Book 1

Gudun Kaddara na Huguma Book 1 🏃🏽‍♀️ GUDUN ƘADDARA🏃🏽‍♀️ H U...

Topics

Eniola Badmus Reaffirms Her Support for President Tinubu, Sparking Reactions

Eniola Badmus, a well-known actress and Special Assistant for...

Rapper Jeriq Explains Why He Has Never Been in a Relationship

Nigerian rapper Jeremiah Chukwuebuka Ani, widely known as Jeriq,...

Album Releases: Ruger and Joeboy Face Off in a Supremacy Battle

The Nigerian music scene is buzzing with excitement and...

“Famous singer NBA YoungBoy has been released from prison.”

Popular American singer Kentrell DeSean Gaulden, better known as...

“My kind of wealth cannot be achieved through investment,” Davido proudly declared.

Nigerian Afrobeats singer David Adeleke, widely known as Davido,...

“I backed Tinubu, but the hardship is becoming unbearable,” said Cynthia Morgan.

Nigerian singer Cynthia Morgan, now known as Madrina, has...
spot_img

Related Articles

Popular Categories

spot_imgspot_img