Aure Yana da dadi, ba Don mahassada ba
Nima ina da Mata, Baza ku qaryata ba
Ba na kidan tuzuru, ba na Kiran tuzuru
Na haula tafi guru, kukan baqin tuzuru
Ango mijin amarya, bikin ku babu qarya
Ango mijin amarya, kwarya da ta bi kwarya
Amarsu na ta sheqi, wanka jinin maraya
Masoya sunyi aure, maqiya ku ja da baya
Kafin ya dau amarya, mijinki ya yi zarya
Waya Yake…… Amarya
Kira Yake……… Amarya
Bacci Yake……… Amarya
Tafiya Yake……… Amarya
Aiki Yake…………. Amarya
A gida Yake…….. Amarya
A ina kake…. Amaryaa
Zaku ba wa maqiya kunya, Ango da amarya
Bayan ka Ango, baza tayi jarumi ba
Amarya ta yi alqawal, ba Kuma Dan kadan ba
Da angonta ne madubin fuska na duba
Ke ko kin zamo ya zinari, ba da Wai ba
Amarsu sun sani, ba a fiki yawan shiga ba
Amarya ba fushi ba, ba damuwa ba
Sannu ya ta baiwa, basu qaryata ba
Sama ta yi Nisa, ba Dan kadan ba
Qaryar kurege, bazai noman gyada ba
Kuma mai madaci bazai Iya tallata ba
Auren Masoya baza ai babu ni ba
Kowa ya ta so rawa ba aibu ce ba
A liqa naira, dollar ba Dan kadan ba
Dangi na Ango lallai baku San tsiya ba
Ga dangin amarya ba a fi ku a arziqi ba
Kafin ya dau amarya, mijinki ya yi zarya
Waya Yake….. Amarya
Kira Yake…… Amarya
Bacci Yake……. Amarya
Tafiya Yake…… Amarya
Aiki Yake…… Amarya
A gida Yake…. Amarya
A ina kake…… Amaryaaa
Yana ta murmushi, Ango ya Samu Amarya
Kowa ya shaqe murya Dada ya ci dambu
Dangi da Yan uwa duka sun daura kambu
Kafin ya dau Amarya, mijinki ya yi zarya
Waya Yake…… Amarya
Kira Yake…… Amarya
Bacci Yake…… Amarya
Tafiya Yake……. Amarya
Aiki Yake…… Amarya
A gida Yake….. Amarya
A ina kake…… Amarya
Yana ta murmushi, Ango ya Samu Amarya
Waya Yake……. Amarya
Kira Yake…… Amarya
Bacci Yake….. Amarya
Tafiya Yake…… Amarya
Aiki Yake…….. Amarya
A gida Yake…… Amarya
A ina kake……. Amaryaa
Amarya…….. *5