fbpx
Wednesday, January 8, 2025
22.1 C
Abuja

Labaran Duniya

Jawabin da Kayi bai Shafi Korafin da Al’umma suka Gabatar ba a Lokacin Zanga Zanga – Inji Almustafa.

Jawabin da kayi bai shafi korafe-korafen da al'umma suka gabatar alokacin Zanga Zanga ba - Almustafa ya faɗi ga Tinubu Daga dandali.com.ng Manjo Hamza Almustafa, tsohon...

Zargi Ya Nuna Cewa Wasu Daga Cikin Masu bin Kungiyar Shi’a ne ke ɗaga Tutar Kasar Rasha a Lokacin Zanga Zanga.

A wasu daga cikin jihohin mu na Arewa kamar Jos, Kano da kuma birnin tarayya Abuja.A Jihar Kano, Ranar alhamis din da ta wuce...
spot_imgspot_img

Mutanen Da ke Shirya Zanga Zanga sun Bude Asusun Neman Tallafi na Naira Biliyan Hudu N4bn.

Daga Shafin Dandali.com.ng Masu jagorantar zanga zangar lumana wadda suke yi domin kawo karshen yunwa da tsadar rayuwa sun...

Rahama Sadau Za ta cire wa Mutum 100 Kebura Cikin Mutum Dubu 25 da Suka Tura Mata “Account” Dinsu

Jaruma Rahama Sadau ta sha alwashin za ta cire wa mutum 100 kebura domin saukaka wa jama’a a daidai...

Masu Zanga-Zanga Sunyi Watsi da Maganar Lauyansu Sun Ce Za Su Cigaba da Fitowa Zanga-Zanga

DA DUMI-DUMI: Masu zanga-zanga sunyi watsi da umurnin lauyansu sun ce za su cigaba da fitowa zanga-zanga har sai...

Yarinya Yar Shekara 8 ta Harbe Malaminta Har Lahira a Amurka

Quianna Hudson, mai shekaru 8, ta kawo bindigar mahaifinta makaranta, inda tayi amfani da ita wajen harbe malaminta mai...

Da Dumi-dumi: Wasu Matasa Sun Yiwa DPO Yan Sanda Dukan Tsiya a Kano

Bayanai daga Unguwar Kurna na nuna cewa akwai matsala a wannan ranar duk da dokar ta baci da aka...