Sunyi abun ya sha musu Kai……… Chass
Wai ya hakane, wanka ya bi jiki…. Chass
Ku ya kuka ga, sunyi abun ya sha musu Kai…chass
Eh mana… Kai…. Wanka ya bi jiki….. Chass
Ku ya kuka ga
Laa…..
Na tsinci Abu, bazan Nuna muku ba….. Chass
Ko me na fada, menene a gaba…. Chass
Ya za Kuyi ta fada mini chass ni bance kule ba…. Chass
In kun qara fada chass Bana tanka muku ba…. Chass
Kuyi ta fada ni in yi shiru Baza na biye muku ba…… Chass3. ………..chass3
Lallai tsakiya ta ta tsinke Kuma a Dakin masoyina Kuma in durkusa in dauka Kuma abin ne Kuma da kunya….. Chass…… Chass…… Chass
Sauka a tasha ta wulaqanci bin motar kwadayi….. Chass
Soyayya Zuma ce ashe Bata son yalayi…..chass
Zauna da abinda kake so more yanayi….. Chass
Ya Allah ka tsare mu da kamun tarkon maqiyi…. Chass
Ai Nima an Dan sha ni kadan Kuma na warke ba duka ba….. Chass
Ko me na fada, bazan bore muku ba…. Chass
Komai ma ku fada, ba zan maida muku ba…. Chass
Ayye ruwa ya ci Garin maqiya gurin kwana ya yi wuya ashe Dai mu ne da guri na kwana Sai in ga tsiya….. Chass….. Chass…. Chass
Bayana na yi mini ciwo…… Bayana
Bayana na yi mini ciwo….. Bayana
Bayana na yi mini ciwo…. Bayana
Kamar wani Dan Abu nai mini yawo….. Asosa*8……chass
Mata Allah ya raba ku da tsautsayi
Tsautsayi kwana dakin saurayi
Kar kije, in kin je me Zaki yi…. Asosa *8….. Chass…… Chass….. Chass.