Friday, September 12, 2025
23.1 C
Abuja

Gwamnatin Tarayya ta kai ziyara wa al’umar Borno kan ambaliyar ruwan da ya faru

Gwamnatin Tarayya ta kai ziyara wa al’umar Borno kan ambaliyar ruwan da ya faru

GWAMNATIN Tarayya ta jajanta wa al’umma da gwamnatin Jihar Borno kan mummunar ambaliyar ruwa da ta auku a Maiduguri da kewaye sakamakon fashewar da madatsar ruwa ta Alau ta yi a safiyar Talata.

Ambaliyar ta lalata kadarori, gidaje, da ababen more rayuwa, tare da raba iyalai da dama da muhallan su.

A cikin wata takarda ga manema labarai da ya sa wa hannu a ranar Talata, Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kai, Alhaji Mohammed Idris, ya bayyana cewa: “Muna yi wa waɗanda abin ya shafa, musamman waɗanda suka rasa sana’o’i da gidajen su, addu’a.

“Muna tare da iyalan da suka rasa muhallan su, muna kuma jajanta masu a wannan mawuyacin lokaci.”

Ministan ya ce Gwamnatin Tarayya, a ƙarƙashin jagorancin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, ta umurci ma’aikatu da hukumomin da abin ya shafa da su haɗa gwiwa da Gwamnatin Jihar Borno domin samar da agaji da dukkan taimakon da ya kamata.

A yayin da take nuna alhini kan wannan asarar da aka yi, Gwamnatin Tarayya ta bayyana gamsuwar ta da jajircewar al’ummar Jihar Borno, inda ta bayyana cewa tare da goyon bayan gwamnati da ‘yan Nijeriya, za su shawo kan wannan bala’i.

Hot this week

SEC States That Meme Coins Are Not Securities

On Thursday, the Securities and Exchange Commission (SEC) made...

“NDLEA Destroys 25 Tons of Illicit Drugs in Kogi: A Major Blow to Drug Trafficking”

A Landmark OperationIn a significant move to combat drug...

“Edo First Female Police Commissioner Assumes Duty”

Betty Otimenyin has officially taken on the role of...

The conflict has only begun – Pro-Bayero kingmaker

Aminu Babba Danagundi, a kingmaker loyal to Alhaji Aminu...

New Forces Will Rise Up Against Tinubu And APC In 2025 – SBM Intelligence Report Reveals

A new political group is forming in Nigeria, mainly...

Topics

Eniola Badmus Reaffirms Her Support for President Tinubu, Sparking Reactions

Eniola Badmus, a well-known actress and Special Assistant for...

Rapper Jeriq Explains Why He Has Never Been in a Relationship

Nigerian rapper Jeremiah Chukwuebuka Ani, widely known as Jeriq,...

Album Releases: Ruger and Joeboy Face Off in a Supremacy Battle

The Nigerian music scene is buzzing with excitement and...

“Famous singer NBA YoungBoy has been released from prison.”

Popular American singer Kentrell DeSean Gaulden, better known as...

“My kind of wealth cannot be achieved through investment,” Davido proudly declared.

Nigerian Afrobeats singer David Adeleke, widely known as Davido,...

“I backed Tinubu, but the hardship is becoming unbearable,” said Cynthia Morgan.

Nigerian singer Cynthia Morgan, now known as Madrina, has...
spot_img

Related Articles

Popular Categories

spot_imgspot_img