Abin ya motsa (sadiq saleh)
Aaaaali….. Abin ya motsa, Yana dukan rai, ya bakin ganga, soyayya ce
Abin ya motsa
Yana dukan rai
Ya bakin ganga
Soyayya ce
Eyiyeye…..
Aaaaaah…
Aaaaaaah….
Aaaaaaah…
Aaaaa…..A sannu jiki Yana ta qaunar ki
Da halinki tunanin ki da begenki
Kin zan mini ya gida ace rufin daki
Ke tamkar sutura na rayuwa ta ce
Ehh… Ah… Nima hakane
Kai tamkar sutura na rayuwata ce
Yan Mata ku taho na baku labari
Zancen gizo koki ne Akan tsari
Masoyina son shi ne Arai Tari
Ina Kan hanyar shi ya ya zan kauce
Ehh… Ahhh.. Nima hakane
Ke tamkar sutura na rayuwa ta ce
Allah ne ya hada mu….
Ba Wanda zai Raba mu…
Sirrikanmu a cikinmu.. Uh.. Uh… Uh… Uh…
Iya mana Sai Rabbah
Ehh… Wacece ni Idan ba kanan kusa
Wanene ni Idan baki Nan kusa
Mutuncin ka nawa ne ranka ma ka sa
Nagode, tunda kin nunan na isa
Muradi na, auran mu shi ne Arai nasa
Kizam Mata, a garen mu hada Kai ya tsintsiya
…… Yana dukan rai
Ya bakin ganga……
Aaaaaayi….. Babu Ke babu rai jiki na ni
Tunda kin zamto ciko na numfashi
Babu Kai babu rai jiki na ni
Tunda ka zamto ciko na numfashi
Hoooh….. Akwai dalilin da yasa nake ta son ki
Zuciya ta ta baki Maki
Kina da halayen da ya Kai ayabeki
Sarauniyar Mata na baki mulki
Kinyi daban, Kinyi daban acikin Mata
Basu kadan, basu kadan kyawun dabi’unki
Ehh… Dole in ma shagwaba
In hada da fari da ido
In ma Shiga da ta zarce dawisu da ado
Zanayo rigima, tabbas Zanayo rigima
Da duk diyar da a kanka tace zata sanya ido
Don ka yi daban, ka yi daban ko acikin gayu
Na yi daban na yi daban tunda na same ka
Aaaaali….. Abin ya motsa, Yana dukan rai
Tunda ka zamto ciko na numfashi…..