Bikin yan dangi muka zo….
Ooooh……
Bikin yan dangi muka zo
Duk zamu je
Bikin soyayya muka zo
Ooooh….. Oh, oh
Amarya, da ango, biki ne muka zo na yan girmaa, ganin girmaah…
Amarya yar dangi ce
Ango Dan dangi ne
Amarya yar dangi ce eh..
Auran soyayya muka zo
Kuma kowa ya zo
Amarya za taje Dakin ta na sunnah
Allah sa albarka wannan babban taro
Biki muka zo, biki muka zo
Bikin yar dangi muka zo
Dan juyo, Dan juyo
Amarya zo Nan Ke ta so, ta so, ta so
Kinyi lalle Kuma ga maikoo, ga maiko
Biki muka zo, shi muka zo
Bikin yar dangi muka zo
Amarya burinki ya cika
Da taro dangi an cika
Ga hannunki ya sha kunshi
Turare faman tashi
Biyayya kiyo ma angonki
Zaman aure sa shi a ranki
Eeeeeh…… A ranki
Taho gun angonki
Amarya, amarya
Biyayya ce jigo na Zaman aure
Na Zaman aure na sunnah
Ango ga amanar amarya
Ka taho ka riqe ta amanar so…… Ooh
Ke amarya zo….. Zo oh
Maza Dan juyo, Dan juyo, Dan juyo
Amarya zo Nan Ke ta so, ta so, ta so
Kinyi lalle Kuma ga maikoo, ga maiko
Biki muka zo, shi muka zo
Bikin yan dangi muka zo
Wai ina mama, ina mama na ango
Hajiya sannun ki ga ni
Yau danki bikin shi muke yi
Duk muna yin murnar aure eh
Murnar aure eh, aureeh
Wai ina maman amarya, ina maman amarya
Hajiya sannunki Ke ma gani
Hajiya sannu da aiki
Hajiya gani, hajiya duba
Duk muna murnar aure eh
Murnar aure eh…..
Amarya, amarya
Biyayya ce jigo na Zaman aure
Na Zaman aure na sunnah
Ango ga amanar amarya
Ka taho ka riqe ta amanar so, so……
Ke amarya zo, zo oh
Maza Dan juyo, Dan juyo, Dan juyo
Amarya zo Nan Ke ta so, ta so, ta soo
Kinyi lalle Kuma ga maikoo, ga maiko
Biki muka zo, shi muka zo
Bikin yan dangi muka zo
Bikin yan dangi muka zo ooh
Bikin soyayya muka zo
Duk zamu je
Bikin yan dangi muka zo
Bikin soyayya muka zo….