Fanan, qaunar ki cikin zuciyaa
Kiban, soyayya na zo kiban
Ni Fanan, farin cikin zuciyaa ta kai kaban
Soyayya kaine kaban
Hohooo…..
Fanan*10
Na baki kaina tuni
Duk yanda zakiyi dani
Agunki ba na ganin, aibu
Gare ni ke magani
Sila ta warkar dani
Allahu ne masanin, gaibu
Ga wata baquwa
Wacce zan ba ruwa
Ke kadai ce qawa, yar uwa, masoyiya mai ciren damuwa
Fanan, qaunar ki cikin zuciyaa kiban
Soyayya na zo kiban
Tunda kai nasa a gaba
Ba ni babu fargaba
Yaqi ba zai ci ni ba…..
Ba zan guje ka ba
Don bangano kamar kaba
Ko da akwai baza naje ba….
Ni fanan, farin cikin zuciyaa ta kai kaban, soyayya kaine kaban
Hoohoooh…..
Fanan*10
Zani dake ko a ina
A gan ni dake ba magana
Hirar mu dake in na tuna
Sai inji na fara tsuma
Domin kyan halinki
Domin kyan surar ki
Domin kyan tafiyar ki, kyan fuskar ki na dada sonki
Diya ta albarka ce
Cikin dubu na tantance
Samun ki babbar sa’a ce..
Yanmata kauce kauce
Ga fanan … .
Farin cikin zuciyaa ta kai kaban, soyayya kaine kaban
Hohohoho……
Ba wacce za ta kai yani
Masoyi na na ji dani
Kowa ya ganni zai sani
Ina cikin farin ciki
Allahu ne gwanin sani
Cutar da babu magani
Ba babba babu qanqani
Soyayya ina ciki
Zo mu raba kan kujera
Kai na zaba, za na aura
Zanyi gaba, babu ka ra
Wanda yace zai taba ka
Ni fanan…..
Qaunar ki cikin zuciyaa kiban, soyayya na zo kiban
Fanan*10