Kallabi (Ahmerdy)
Soyayya na baki yan Mata
Ki taimaka Kiyi amsawa
Qauna ne na baki yar gata
Ki taimaka Kiyi amsawa
Don ni dai gaskiya, kina burge ni, in kin sako kallabi, Kina tafiya a hankali
Ni dai gaskiya, kina burge ni in kin sako kallabi kina tafiya a hankali
To ki tausaya, Don Allah gani
Soyayya nake nema ko me kince zanbi
To ki taimaka, Don Allah gani
Soyayya nake nema ko me kince zanyi
Baki damu ace nayi suna ba
Ko ma ace waqe na ni dai
Buri na ki gane cewa ni mai sonki ne
*2
Don ni Dai gaskiya, kina burge ni
In kin sako kallabi kina tafiya a hankali
Ni Dai gaskiya, kina burge ni
In kin sako kallabi kina tafiya a hankali
To ki tausaya, Don Allah gani
Soyayya nake nema ko me kince zanbi
To ki taimaka, don Allah gani
Soyayya nake nema ko me kince zanyi
Baki damu ace nayi suna ba
Ko ma ace waqe na ni Dai
Buri na ki gane cewa ni mai sonki ne
*2