Intaqi yin rawar kidan namu tana ruwa
In ya qiyin rawar kidan namu Yana ruwa
Mata riqon na gwanja ku ne gida
Ajiyar na dauri in ba ku ba gida
Kuma in kukayi yawa Sai ku riqe gida
Ado na gwanja alqalin mai gida
Ni ke shari’ar gida
In aje borar gida
In dau mowar gida
In ta ka rawar gidaa..
Dani da mutan gida
Ku fito ina kida
Mata ku fito ina kida
Ku fito ina kida
Ayye Mata ku fito ina kida
Ko ayaba ku ko Kar ayaba ku kun biya
Ayi wasa yau rana ce ta yan uwa
Kuyi min rawa
In baku kidan kwarai
Jiya nayi baquwa dare ya yi akai ruwa na leqo Naga shamuwa nace Kar ki tsaya ta Nan
Ku fito Ana kida
Mata ku fito ana kida
Ayye Mata ku fito ina kida
Aaaaa ku fito ana kida
Mata qaddarar na gwanja da suke Tani
Na yaba da karar da kuke mini
Duk lokutan ku kyauta kuka bar mini
A cikin ku ko guda ba ta Aron zani
Da shirin ku zanyi Don ya fi shirin wani
Ban muku zambo lale lale da adabo na ji Zane Sai zabo martabar ba ta misaltuwa
Kai….
Ku fito ina kida
Ku fito ina kida
Ayye Ayye Mata ina kida
Na yaba ku Mata ina kida…. Sama….
Tasaniye tasaniye
Tasani mai gida na ya zo
Ke baki San da mai gidan naki bane ba
Ana zo ki raya kina ta ba za ki Iya ba
Ana za mu kada kina ta ba za mu kada ba
Kina Wai a jira ki gashi ba za ki fito ba
Aa wacce ta tsargu na fadi ni Dan uwan kiji
Kar ta taban Karan kadi
In ta taban Karan kadi na ko tana ruwa
Kai….
Ku fito ina kida
Ina kida na ku fito ina kida
Kai ina kida na na fito ina kida
Kai ina kida na na fito ina kida
Sama…. Qasa….. Sama….. Qasa….. Sama Mata