Za na baki soyayya (Umar M Lawal)kamanni
Soyayyaaa……
Na tsinci soyayya….
Kyakyawar diya mai ladabi
Kanki na shirya
Duk inda kike nan ni zana bi
Kauna, soyayya, zan nuna ko Akan hanya
Zauna in furta
Za na baki soyayyaaa…
Za na baki kyautar qauna
*4
Na gaza Kare tunani na
Na gaza cimma hasashe na
Na gaza nuna kawaici na
Bare a gane kwatance na
Idanuwa na yau suka hangi nufi na
Wanda nake yi wa qauna ne a gaba na
Za na baka soyayyaaa….
Za na baka kyautar qauna *4
Na yi Hamadala
Zan dado kula
Za na kyautata Miki daidai na
Nawa Naka ne, Naka namu ne
Na yi kudiri Har bayan raina
Kanki zanyi kumfar baki
Inyi dambe in an kushe ki
Za na damqe soyayyaaa
Kaine ma’ajin sirri na
Ahhhhhhhhh!……….