Muhiimman Abubuwa cikin bayanin Tinubu a kasa da shekara 1
1. Gina gidaje guda 1,000 kowace jaha wanda yanzun haka Anfara
2. Bada lamuni karatu Wanda yanzun haka dalibai sunfara amsar kudinsu
3. Tallafin noma da Taraktoci Wanda yanzun haka Kayan noma suna hanya
4. Bada tallafin kudin kasuwanci ga masu kana-nana da matsakaitan karfi wanda Yanzun haka cikin watanda muke ciki za’a fara badawa karanci naira milyan 1
5. Dawoda Ruhin kana-nan hukumomi
Samarda motoci masu amfani da iskar gas na hawa dakuma masu daukar Kaya Wanda yanzun haka Anfara rabawa
Read Also: Rahama Sadau Za ta cire wa Mutum 100 Kebura Cikin Mutum Dubu 25 da Suka Tura Mata “Account” Dinsu
6. Samarda cibiyoyi fikira da fasaha na zamani Wanda zasu bama Matasa aikinyi Wanda Yanzun haka cibiyoyin anginasu an zuba Kaya a kowane yanki dayake kasar nan.
7. Cire haraji akan duk wani abu daza’a shigo dashi daga waje indai abinci ne.
Duka wayanan abubuwan indai suka tafi a haka in sha Allah matsalar tsaro, yunwa da rashin aikinyi da talauci sai yarabuda matasan kasar nan!
Kirana ga Matasa mu shiga Siyasa mudaina bari wani yana amfani damu, mudage muma a zabemu muje mukawo abinda zai amfanardamu da kasarmu!