Ni Na Yi Silar Da Rahma Sadau Ta Rabawa Jama’a Kudi, Amma Ni Ko Kobo Ban Samu Ba – Idris Bello.
ASHIN RABO KO MAULA : Ni Na Yi Silar Da Rahma Sadau Ta Rabawa Jama’a Kudi, Amma Ni Ko Kobo Ban Samu Ba – Idris Bello.
Ni Idriss Bello Danchuwa nine mutum na farko da Rahama Sadau ta fara tambaya da na tura mata account number na za ta yi min alheri, bayan mutane sun ga abunda ta fada akaina shine suka yi caa akanta da suma ta tura musu.
Read Also: Jaruma Meesha Sulaiman Nadiya Manyan Mata A Kasar Saudiyya Tana Aikin Ummarah.
Sai ta kudiri aniyar yin giveaway ga wasu mabiyanta mutum 100 kuma ta cika alkawarinta.
Saidai kuma ta manta da ni da ta fara tambaya ta da na tura mata account nawa. Kuma ba ta tura min ba har yanzu. Ina fatan Allah Ya sa jinkirin ya zamar min alkairi. Idan babu rabo na kuma Allah Ya kawo min wani mafi alkairi.