Friday, September 12, 2025
22.1 C
Abuja

Rayuwata Lyrics by Umar M Sharif

Lalala
lalalalalalalala*3

Eeeeeeeeeh……. Rayuwata Ke ce
Rayuwata Kaine dai dai ni ba cuta ba cutuwa

Rayuwata Kaine
Rayuwata Ke ce dai dai ni ba cuta ba cutuwa

Ke na Saka, bangon littafi na
Wanda Yake, dauke da duk labari na
Auren ki, qarshen lissafi na
In na rasa ki, rannan an rufe babi na
Kunji Sai kuyi shidaaa….
Rayuwa na bada…..
Na aminta ku Yada….
Mai qi idonsa ya kauda….

Ban dauka ba, Kar in shiga damuwa
In ba Kai ba, na fada ruwa
Sonka a raina tamkar zanen zabuwa
Ba batun kauda shi ko ka yo goguwa
Ana ta fau so ka me Ke faruwa
Mai makon ka rage kullum Sai qaruwa

Na samo, yarinya kyakykyawa
Kun ganta son kowa
Ta sa mini Jin dadi
In ta fito, kowa na rububi gun
Kallonta ya yi ta rawa
Jikinsa suna kaudi

Oyoyoyo……. Na samo, Dan yaro kyakykyawa
Kun gansa son kowa
Ya sa mini Jin dadi
In ya fito, kowa na rububi gun
Kallonsa ya yi ta rawa
Jikinsu suna kaudi

Da turanci in zan Kira ki, darling tsari na
Da larabci qurratu aynu, sanyi na idona
Faransanci mo na more shine zabi na
Kin zarce yadda suke tunani cikin raina

Da turanci in zan Kira ka, baby na
Da larabci Kuma sannu nurul qalbi na
Faransanci mon cherri, abin qauna
Ka zarce yadda ake tunani, a cikin raina

Eeeeeeeeeh…….. Rayuwa ta Ke ce
Rayuwa ta Kaine dai dai ni ba cuta ba cutuwa

Rayuwa Kaine
Rayuwa ta ke ce dai dai ni ba cuta ba cutuwa

Idanu na basu gani, in ba ka Nan

Idanu na basu gani, in ba kya Nan……

Hot this week

Lamba Lyrics by Umar M Shareef

Lamba……. Lamba, lamba Lamba…… LambaLamba Lamba….. Lamba raina Ke ce lamba...

Sai Dake Lyrics by Umar M Sharif

Ooooooohh……..Yanzu na gane Sai DakeDuniya za na more rayuwa Eeeeeeeeeh…….Naji...

Chass by Ado Gwanja Lyrics

Sunyi abun ya sha musu Kai……… ChassWai ya hakane,...

Kalaman Soyayya Lyrics by KB International

Kalaman soyayyaaa…. Da qaunar ka nake kwanaaAmfanin fitila haske Da qaunar...

Ciwon Idanuna Lyrics by Umar M Sharif

Ciwon idanu na Kiyi mini magani, nayi Miki godiya...

Topics

Eniola Badmus Reaffirms Her Support for President Tinubu, Sparking Reactions

Eniola Badmus, a well-known actress and Special Assistant for...

Rapper Jeriq Explains Why He Has Never Been in a Relationship

Nigerian rapper Jeremiah Chukwuebuka Ani, widely known as Jeriq,...

Album Releases: Ruger and Joeboy Face Off in a Supremacy Battle

The Nigerian music scene is buzzing with excitement and...

“Famous singer NBA YoungBoy has been released from prison.”

Popular American singer Kentrell DeSean Gaulden, better known as...

“My kind of wealth cannot be achieved through investment,” Davido proudly declared.

Nigerian Afrobeats singer David Adeleke, widely known as Davido,...

“I backed Tinubu, but the hardship is becoming unbearable,” said Cynthia Morgan.

Nigerian singer Cynthia Morgan, now known as Madrina, has...
spot_img

Related Articles

Popular Categories

spot_imgspot_img