Kai daga fara Kwankwaras kwas kwas sai kace hatsi duka matan da Ke gurin sun ta so abunsu………. Warr
Kuyi takanku, muma muyi takanmu…….. Dariya ba fa so ba
Kuyi takanku, muma muyi takanmu….. Allah kuwa…….. Dariya ba fa so ba……. Sama Mata
Yaraye….. Dakin dariyalle…. Mai hali Bai Bari ba
Challakallare na gwanja ya zo Yana kida ga mata suna rawa kowa na ta girgiza wa Sama……
Bana an gama komai…eh mana…
Bori
Ya kashe boka…… Warr
Layinmu da Mata
Suna neman na abunka
Na lura da hannu…….. Kuma kun iya wanka
Limami Kuma na San…. Wannan ya iya yanka
To fatanmu ku gane, mu ba wasa muka zo ba…… Eh mana
Qasa Mata Sama……. Qasa Mata…. Sama,
Qasa Mata….. Sama
Idan Mata dayawa dangi ne ni na nada suna
Idan Har Anka gama Bana Nan ansha da rabona
Wasa wasa ne, ruwa gayyar gora ne
Wanne Wanne ne gidan taron Mata ne…… Hakane mana
Indai taro ne babu mu ai suna ne…… Warr
Allah ya yi sarkin daka shine turmi ahayye….
Takun ya yi wasu sun saki reshe sun kama ganye……. Hey gwanja
Tumbayye Tumbayye, Tumbayye Tumbayye, Tumbayye Tumbayye, Tumbayye Tumbayye, Tumbayye ta cika duniya kowa Tumbayye
Tumbayye Tumbayye, kamar wasa Tumbayye, Tumbayye ta cika duniya kowa Tumbayye
Ke kika San kisisinar da Zaki yiwa saurayi ko angwanki in ya bido komai ya baki…… Warr
Ayyiryiryiryiyiryiryiryiryir……. Warr
Haka zasu ji mu ayye haka zasu so mu ayye haka zasu ganmu ayye haka za su barmu……
Da gani da barmu daidai da fura da damu daidai da saki da kamu mun Sha da gumun jikinmu………
Kafin ajimu ayye kafin a ganmu ayye kafin a sanmu ai Munci qashin uban bu…….. Kai
Zabiya zan amshe ki waqe….
Zabiya zan amshe ki waqe…
Ni ba kudi ba ba mulki ba sarauta
Kuma Kar kisa tunanin na fi ki murya
Kuma ba batu na cin zali, an hana ni
Zaki zo ne ko ko Baza kizo ba……. Ahayye zani zo Bari in shafa Hoda
Nace Zaki zo ne, ko ko Baza kizo ba…. Kai nace Maka zani zo, Bari in shafa Hoda
Ko kin zo Dake da hodar ki ubanku zanci……. Warr
Aaaaaaaaah…….. Iyee Aaaaaaaaah…. Warr
IeLayyalayya Layyana Aaaaaah…. Ai Dai yanda kuke kidan kidawa haka Muke rawar rayawa hake kake Karin karawa haka suke yabawa….. Warr
Ina ta waqa uwata Bata Hanan ba
Ina ta waqa Ubana Bai Hanan ba
Ina ta waqa sarki Bai Hanan ba
Ina ta waqa gwamna Bai hanan ba
Ina ta waqa malam Bai hanan ba
To tunda Dai Har, malam Bai hanan ba
Kowa yace zai hana ni ubansa zai ci
Sama uwa, qasa da
Qasa kaza, sama Kwai
Sama uwa, qasa da
Sama kaza, qasa Kwai…